When I first arrived in beautiful Zimbabwe, it was difficult to understand that 35 percent of the population is HIV positive. It really wasn't until I was invited to the homes of people that I started to understand the human toll of the epidemic. For instance, this is Herbert with his grandmother. When I first met him, he was sitting on his grandmother's lap. He has been orphaned, as both of his parents died of AIDS, and his grandmother took care of him until he too died of AIDS. He liked to sit on her lap because he said that it was painful for him to lie in his own bed. When she got up to make tea, she placed him in my own lap and I had never felt a child that was that emaciated. Before I left, I actually asked him if I could get him something. I thought he would ask for a toy, or candy, and he asked me for slippers, because he said that his feet were cold.
Da na isa ƙasar Zimbabwe, na kasa gane yadda mutane talatin da biyar cikin ɗari na ƙasar ke da cutar ƙanjamau. Sai da na samu na shiga gidajen mutane tukunna na gane yawan mutanen da ke da cutar. Misali, wannan Herbert ne da kakarsa. Farkon haɗuwa na da shi, yana zaune ne a kan cinyar kakarsa. Cutar ƙanjamau ta kashe iyayensa, kakarsa ce take kula da shi kafin shi ma ya rasu ta hannun cutar. Ya so zama a kan cinyarta domin wai kwanciya a kan gadonsa na yi masa zafi sosai. Da ta tashi domin ta dafa shayi, ta ajiye shi a kan cinyata ban taɓa ganin yaro maras nauyi kamarsa ba. Kafin in tafi, na tambaye sa idan akwai wani abin da yake so in sayo masa. Na ɗauka zai tambayi ni ma abubuwan wasa, ko kuma alewa, amma sai ya tambaye ni in kawo masa silifa, domin kafafunsa na masa sanyi.
This is Joyce who's -- in this picture -- 21. Single mother, HIV positive. I photographed her before and after the birth of her beautiful baby girl, Issa. And I was last week walking on Lafayette Street in Manhattan and got a call from a woman who I didn't know, but she called to tell me that Joyce had passed away at the age of 23. Joyce's mother is now taking care of her daughter, like so many other Zimbabwean children who've been orphaned by the epidemic. So a few of the stories. With every picture, there are individuals who have full lives and stories that deserve to be told. All these pictures are from Zimbabwe.
Wanna Joyce ce - a cikin hoton nan - shekarun ta ashirin da ɗaya. Ba ta da miji, kuma tana da cutar ƙanjamau. Na ɗauki hoton ta kafin ta haifu, da kuma bayan ta haifi kyakkyawar 'yarta, Issa Sati da ya wuce ina tafiya a kan titin Lafayette da ke cikin Manhattan sai wata matan da ban sani ba ta bugo min waya cewa Joyce ta rasu bayan ta cika shekaru ashirin da uku Yanzu, uwar Joyce ce ke kula da 'yarta, kamar yaran Zimbabwe da yawa waɗanda cutar ta ɗauke iyayensu. Kaɗan kenan daga cikin labarai irin wannan. A cikin kowane hoto, akwai mutane da ke nan raye kuma suna da labarai da ya kamata a faɗa. Duk hotunan nan daga Zimbabwe ne.
Chris Anderson: Kirsten, will you just take one minute, just to tell your own story of how you got to Africa?
Chris Anderson: Kristen, za ki iya ɗaukan minti ɗaya, ki faɗa mana yadda kika isa Afirka?
Kirsten Ashburn: Mmm, gosh.
Kristen Ashburn: Mmm, kai.
CA: Just --
CA: kawai ki --
KA: Actually, I was working at the time, doing production for a fashion photographer. And I was constantly reading the New York Times, and stunned by the statistics, the numbers. It was just frightening. So I quit my job and decided that that's the subject that I wanted to tackle. And I first actually went to Botswana, where I spent a month -- this is in December 2000 -- then went to Zimbabwe for a month and a half, and then went back again this March 2002 for another month and a half in Zimbabwe.
KA: A lokacin ina aiki ne, ɗaukan hotuna akan abubuwan da ke yayi. Kuma kullum nakan karanta New York Times, yawan mutanen da ke da cutar na ba ni mamaki. Har ya kan ba da tsoro. Sai na bar aikina domin na gane cewa ina son yin aiki a kan cutar ƙanjamau. Na fara zuwa Botswana inda na yi wata ɗaya -- wannan a cikin shekara 2000 ne -- kafin nan na je Zimbabwe inda na yi wata ɗaya da rabi, sannan na ƙara komawa cikin wannan wata na Maris 2002 kuma na ƙara yin wata ɗaya da rabi.
CA: That's an amazing story, thank you.
CA: Wannan labarin na ki mai ban mamaki ne, mun gode.
KB: Thanks for letting me show these.
KB; Ni ma na gode da ku ka ba ni daman zuwa wannan shirin --